Rugujewar Bene Yayi Sanadiyyar Mutane 8 A Lagos

Spread the love

A cikin kwanaki biyu na rushewar wani Bene a birnin Lagos, yanzu haka an gano Gawawwaki 8 yayin da aka ceto 16 a cikin buraguzen ginin.

Shi dai wannan gida yana  lamba 3, kan titin Massey , a tsibirin Lagos,  kuma mafi akasari mazauna gidan yan haya ne.
Ana zargin dora turken wani kamfanin sadarwa akan ginin da zama ummul habaisin lamarin.

Kalli hotuna….