Matashi Ya Keta Hazo Zuwa Birnin London A Tayar Jirgi

Spread the love

Photos: Nigerian Teenager Survives After He Stowed Away On Wheels Of Medview Flight From Lagos

Wani yaro da aka bayyana da Emmanuel Ugochukwu ya keta hazo gami da tsananin sanyi daga Lagos zuwa birnin London, bayanda ya makale a wurin Aje tayoyin gaba na jirgin Medview.

Bayanai da jaridar sahara reporters suka kalato ya nuna cewa matashin yayi wannan kasada ne tun ranar Asabat 1ga wata

Emmanuel yayi wannan shawagi zuwa London kuma ya dawo Lagos cikin wannan Hali.