LABARI CIKIN HOTUNA: Hawan Dokin Kara Ya Kayatar A Birnin Kano

Spread the love

Hawan Daushe Na Dokin Kara Ya kasance Al’adace mai Dadadden tarihi a kasar Hausa. Ana gudanar da hawan kara domin kwaikwayon Hawan Sarakunan Hausa na zahiri. Kodayake dai an samu yan chanje-chanje na irin wannan hawa, daga yadda yarane kanana suke hawan, ya zama yanzu samarine ke hawa, hakan ya bunkasa lamarinne inda ake hawa na kece ado.

 


 

 

A cikin Wadannan Hotuna Matasan Uguwannin Giginyu Da Kawo Dake Karamar Hukumar Nassarawa A Birnin Kano Sune suka  gudanar da hawan bisa al’ada wadda sukanyi a  dukkanin shekara bayan mai

 

Martaba Sarkin Kano Mal. Muhammadu Sunusi II ya kammala hawan sallah.

Dumban alumma ne su ka yi dafi dafi domin kallon hawan dokin kara da matasan su ka gabatar