Jami’o’in Najeriya Sun Kara Kudin Karatu

Spread the love

i

Akalla Jami’o’in Najeriya 38 ne suka kara wa dalibai kudaden makaranta, matakin da suka danganta da rashin samun isassun kudade daga gwamnatocin tarayya da kuma na jihohi.

An kara wadannan kudaden a matakin masu karatun Digiri.

1. Ahmadu Bello da ke Zaria, daga 27,000 zuwa 41,000.

2. Jami’ar Bayero a Kano, daga 26,000 zuwa 40,000.

3. Jami’ar Abuja, daga 39,300 zuwa 42,300.

4. Usman Danfodio da ke Sokoto, daga 32,000 zuwa 41,000.

5. Jami’ar Obafemi Awolowo daga 19,700 zuwa 55,700.